Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda Mawaki Rarara yayi Rabon N50,000 dubu Hamsin Hamsin ga wasu tsofaffin Jaruman Kannywood Kamar yadda ya saba Allah ya biyashi.

Allah Sarki Mawaki Rarara yayi Rabon N50,000 dubu Hamsin Hamsin ga wasu tsofaffin Jaruman Kannywood Kamar yadda ya saba yi duk shekara.

Advertising

Dauda kahutu Rarara ya kasance mawakin siyasa a arewacin Nigeriya wanda babu kamarsa har zuwa yanzu.

mawakin ya gwangwaje tsofin jarumai a Masana’antar wanda aka dena damawa dasu kaman irin su ciroki, Ladi chimma, moɗa da dai sauran su.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button