Labarai

Bayyanar Bidiyon wani Saurayi da Budirwa na Badala ya jawo surutu.

A Cikin Shirin Namu Nayau Zamu Nuna Muku Videon Yadda Wani Saurayi Ko Muce Mata Da Miji Suke Sumbatar Bakin Junansu Saboda Tsabar Wulakanci.

Wannan Dai Na Daya Daga Cikin Abinda Kan Jawo Yawan Mace-macen Aure Saboda Yadda Ake Badala Kafin Aure, Kai Kodama Anyi Auren Haramunne Aikata Wani Abu Daya Danganci Sunna A Fili.

Aikata Irin Wadannan Abubuwa Yakan Ruguje Darajar Aure Koda Anyishi,Haka Kuma Yin Irin Wadannan Abubuwa Kafin Aure Yana Iya Zamo Sanadin Rashin Yin Auren Koma Lalacewarsa Bayan Anyi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button