Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu muka gano munafukai a arewacin Nigeriya cewar wata fusattaciyar yar arewa

Wata yar Arewa cin Nigeria ta fusata kan kan kis@n da akai ma wata matar Aure yar arewacin Nigeriya da yara ta guda 4.

Advertising

Matar ta fito cikin wani faifan bidiyo da zaku gani mun saka muku anan kasa. inda take magana akan kis@n Deborah da akai manyan arewa zuka nuna fushin su akan haka.

Amma gashi an hakala musulma yar Arewa amma sun kasa cewa komai kaman yadda zakuji cikin Bidiyon dake kasa

Mungode da bibiyar shafin mu da kume ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai Mungode.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button