Advertising
Advertising
Labarai

Mijin Baturiya ya shiga tsaka mai wuya tun bayan dawowa kasa Nigeria.

Wata majiya mai karfi tace Mijin Baturiya Ya Dawo Nijeriya Sai Dai Daga Bisani An Ce Ya Rasa Kudin Jirgin Komawa Amurka

Advertising

“Mjin Baturiya Suleiman fansheakara asa’ilin daya dawo Nijeriya Hutu, ganau ya tabbatar da cewa matashin ya rasa kudin jirgin komawa kasar Amurka din, a nan kuma gefe ankira wayar baturiyar wato matarsa wayarta a kashe.”

“Sai dai mun cigaba da bin diddigin lamarin, abindai ya cutura inda aka tanbatarwa Jaridar ALFIJIR HAUSA cewa a halin yanzu daima matashin ya shilla birnin Abuja a domin fakewa a wani wuri, kafin dai har dagawarsa zuwa Amurka din.”

Kucigaba da bibiyar mu dan samun cikaken labari a game da lamarin.

Advertising

One Comment

  1. Lallai aure wahala be kuke indai harsài ka rasa kudi komawa a indatake to ba auren sonagaskiya bane aure ne na matsayinka na yaronta kawai idan tana dabukata kayimata shikenan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button