Labaran Kannywood
Rigima Sabuwa Sadiya Haruna ta tona Asirin Hadiza Gabon cikin wannan bidiyon.
Assalamualaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wannan shafi mai albarka.
Wani Saban Bidiyo da Sadiya haruna ta wallafa wanda ya dau hankula mutane musamman a cikin wasu kalamai nata da take fada a wannan Bidiyon.
Sadiya Haruna tashiga rikicin da babu ita a ciki tashoga tayi kane-kane tamka da ita ake wanda asalin rikicin tsakanin Ali Nuhu ne da Adam A Zango da Sauran su.
Ga cikaken Bidiyon.
Mungode da bibiyabr shafin mu ku cigaba da kasancewa da shafin mu dan samun ingantatun labarai.