Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Hadiza Gabon ta gurfana a gaban Kotu a bisa zargin Damfara da yaudara da kuma aikata zamba cikin aminci

Fitacciyar jaruma Hadiza Gabon ta gurfana a gaban Kotu, a bisa zargin Damfara da yaudara da kuma aikata zamba cikin aminci.

Advertising

A cikin satin da ya gabata ne dai wani ma’aikaci ya kai karar jaruma Hadiza Gabon gaban Kotun Shari’ar Musulunci kan ta karya masa alkawarin aure kuma taci masa kudade.

Domin ku samu damar fahimtar labarin yanda ya kamata, kafin kuji abinda ya faru yanzu, wato batun gurfanar da jarumar tayi a gaban Kotu. Bari mu dan dawo muku da labarin wancen satin wanda mai kara ya fara shigar da kara a kan jarumar cikin wannan Bidiyon dake kasa.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button