Labaran Kannywood
Soyayya Dadi yadda Lilin Babba ya tabbatar da Wuff Akan Ummi Rahab.
Acigaba da kawo muku shagulgulan bikin jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ummi Rahab da Mijinta Lilin Baba bayan kammala daurin aure an gudanar da wata liyafa.
Anandai wani faifan bidiyon yadda aka gasa naman rago gaba dayansa, inda aka dauko ma’aikan gashin rago suk gasa rago domin abokan ango kowa yasamu yaci nama domin shaida daurin aure.
Cikin bidiyon zakuga yadda shi kansa Ango Lilin Baba yazo wajan domin shima yasamu yadanci naman ragon da aka gasa, haka zalika akwai sauran abokansa a kewaye dashi.