Advertising
Advertising
Labarai

Video wani matashi da yake Yunkurin Garkuwa da mutane yana karbar kudi.

Video wani matashi da yake Yunkurin Garkuwa da mutane yana karbar kudi.

Advertising

Abba Abullahi Mazaunin Karamar Hukumar Lere Na Jihar Kaduna Ne Da Yake Kiran Mutane Yana Musu Barazanar In Bai Basu Kudi Ba Zai Sace Su.

Yayi Haka Yafi A Irga Daga Karshe Ya Shiga Hannu, Dan Haka Alumma Mu Kula Da Mutanan Dake Zagaye Damu, Irin Wannan Ke Faruwa Yanzu A Ko Ina.

A Wata Karamar Hukumarma Haka Yafaru, Da Wani Honourable Yaran Gidan Shi Sukai Yunkurin Sace Shi, kuma Ance Dayan Anan Gidan Honourbale Yake Cin Abinci, Hatta Watan Ramadan A Gidan Hon Ya Dunga Bude Baki Kullun.

Advertising

Ga Bidiyon daga bakin matashin.

https://www.instagram.com/tv/CfeaKJgqq_0/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Shin Mai Ke Sa Matasa San Yin Kudi ko Ta Wani Hali A Wannan Zamanin.

Mungode da bibiyar shin mu kucigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button