Labaran Kannywood

Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un Maryam ceeta kanwar mansura isa tayi mumunan hadari.

Innalillahi wa’inanna ilaihi raji’un yanzu yanzu muke samun labarin wani mumunan hadari da Maryam ceeta kanwar mansura isa tayi.

Yar uwar jaruma mansura isa itace ta bayyana faruwar lamarin a shifinta inda ta nuna yadda motar tai kwatsa kwatsa.

Sai dai a wallafar jarumar tayi wani rubutu wanda yake nuna maryam ceeta ta auna arziki bataji ciwo ba duk da ganin yadda motar tai kwatsa kwatsa.

Itama Maryam ceeta ta bayyana lamarin inda take wa Allah godiya daya kareta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button