Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ana kokarin kama Ado Gwanja Shikuma yana kara sanar da Gasar wakar sa ta Asosa.

Wannan shine ana tufka gaba ta baya na warwarewa, Jarumin Kannywood Ado Gwanja yana kara jaddada sunan wakarsa da kuma tunatar da masoyansa da su nemi wakar tasa a kan kowace man haja domin cigaba da Gasar wakar.

Advertising

Kaman yadda kuka sani hukumar Hisbah da hukumar tace fina finai ta jihar kano sun baza ido Domin gane Jarumin fina finai kuma mawaki Ado Gwanja da kuma sauran mawaka guda biyu

Safara’u da Mr442 domin ladabtar dasu a game da wasu wakokin su da sukai wanda suka saba al’ada Hausa da musunci.

Ana tsaka da farautar neman sa ne sai akaga ya dora rawar wata Budirwa na juye juye tana rawar cikin rashin da’a, Yakuma rubuta a kasan Bidiyon cewar Duk me neman wakar ya duba duk wani kafa zai samu ko kuma YouTube din sa.

Advertising
https://www.instagram.com/reel/CiN2xdiMLM0/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Ku Cigaba da bibiyar mu da samun labaran da suka shafi masanaantar Kannywood dama kasa baki daya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button