Labaran Kannywood
Wani Bidiyon tsohuwar matar Adam A Zango ya bayyana a lokacin da take shirin angwancewa.
Wani Bidiyon tsohuwar matar Adam A Zango ya bayyana a lokacin da take shirin angwancewa
Yanzu Yanzu Tsohowar matar adam a zango maryam yahaya zatayi aure kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kamata maryam ab yola ta kuma gidan adam a zango amma kuma a yanzu haka baza ta kuma ba Wani Sabon auren zatayi.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani Akan Auren maryam ab yola matan kannywood sun girgiza da wannan abun a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiyar magana Akai kuma a yanzu haka maryam ab yola aure zatayi.