Labaran Kannywood

Na sami aiki A Amurika Amma ina kewar yan panshekara cewar sulaiman isa Panshekara.

Sulaiman isa ya fadi haka ne a wata hira da gidan Freedom tai dashi, inda yake bayyana cewa duk sanda kabar kasarka sai kaji kana kewar ta.

Saurayin da ya Auri baturiya wanda haka kawai wasu makiyansa sunka sakoshi a gaba da cewa wai ya dawo Nigeria babu kudin komawa inda baturiya.

Bahaushe zai ce baturiya taci moriyar ganga ta sakoshi wanda shine ya fitar da sababbin hotunan amma duk da haka wasu na tambaba, shine yayi live chat video da matarsa suna can amerika.

Ga dai cikakiyar hira cikin wannan Bidiyon dake kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button