Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Masoyan Jaruma Maryam gidado Sun Koka Kan Abinda Ya sameta Yasa Yanayin ta Ya Canza Lokaci daya.

Masoyan Jaruma Maryam gidado Sun Koka Kan Abinda Ya sameta Yasa Yanayin ta Ya Canza Lokaci daya.

Advertising

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Watau Maryam gidado Wacce akafi sani kuma Tayi fice acikin Fim din Babban Yaro.

Ta kasance daya daga cikin manyan Jaruman Kannywood mata da suka taka rawar gani matuka a lokacin su, Duk da cewa jarumar Ta kwashe tsawon lokaci ba tare da anga fuskar ta acikin Finafinai ba, amma masoyanta har yanzu basu manta da ita ba inda suke ta tamabaya akanta.

Amma da yake jarumar ma’aboclyar amfani da kafafen sada Zumunta ne hakan yasa masoyanta suka bibiyeta a shafinta na Tiktok inda acan ne akafi yawan ganinta.

Advertising

Sai dai Kuma masoyan nata sunyi matukar mamaki ganin yadda yanayin ta ya canza lokaci daya. Idan har masu bibiyar mu a wannan shafi zasu tuna Sati biyun daya wuce munyi vedio akan yadda wasu daga cikin masoyanta Suka bayyana cewa zasu hada mata Kudi domin siya mata waya.

Duk da cewa Kuwa basu da tabbas kan Cewa Yanayin da take ciki rashin lafia ne ko Yanayine na rayuwa Ko kodai Haka kawai yanayin nata ya canza duba da cewa Kowa yanacin Zamaninsa ne ya barwa wasu.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button