Labarai

Babbar magana Yadda hukumar hisba kebawa wani matashi tarbiya.

Babbar magana Yadda hukumar hisba kebawa wani matashi tarbiya.

A nan Jahar kano jami’in suka kama wani matashi mai aski a unguwar Sabon gari dake nan Birnin Kano, Matashin ya kasance Dan asalin garin benue ne amma karatu ta kawo shi nan.

Kanon Kuma se ya ci gaba da sanaar sa a nan Unguwar sabon gari a nan cikin birnin kanon, jamiai sun kama shi ne ta dalilin askin da yake yi wa matasa a nan suna yawo da shi a nan cikin garin.

Ni a gaskiya nafi zargin cewa Labari aka kaiwa jamian shiyasa suka kama shi, to wai shin ko kun san wane irin aski yake yi wa mutane kuwa, Allah Ya sa mu dace, ya kuma Kara shiryar da zuriar mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button