Labaran Kannywood

Maganar ta fito fili Gaskiyar magana kan Aure Amal Umar Da Nasiru Naba…..

Yanzy Yanzu wasu hotuna manyan jarumai guda biyu suka bayyana wanda yake nuna aure jaruman zasi.

An samu hotunan jaruman biyu wanda suka hada da Fitacciyar jaruma a masana’antar fina finai wato Amal Umar da Jarumi shima a masana’antar wato Nasiru Naba.

Ga dukkan Alamu da yawa mutane sunyi tinanin Aure jaruman biyu zasi kasancewa yadda aka dau hoton yayi kama dana kafin Aure.

Amma wani Abun mamaki shine yadda Aka wallafa hotunan a shafin nasu basiyi wani Rubutu ba wansa zai nuna cewa aure ne koba Aure ba.

Sai dai A kwanan baya an samu jarumai da dama wanda sukai irin wannan hotuna Amma daga bisani aka gane ba aure zasiba sunyi tallan kaya ne ko kuma gidan hoto.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button