Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli video wani malami daya shigar wa Adam zango rigima bayan sakin matar sa da yay.

Wani malami a kafar sada zumunta ya shigar wa jarumin Kannywood fada kan yadda mutane sukai masa cha akan sakin matar sa da yayi.

Advertising

Duk mai amfanibda kafar sada zumunta yasa labarin rabuwar adam zango da matar sa, kasancewar maganar taita yawo a kafar sada zumunta har takai wanda bai isa yay magana akan suba ya samu dama yayi

A jiya ne wani malami a kafar dada zumunta ya daki wani faifan Video wanda yake shiwa jarumin albarka bisa namijin kokarin da yay nakin bin matan Kannywood.

Kaman yadda zakuji daga bakin sa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button