Advertising
Advertising
Labarai

Video Hajara Umar Tayi bayanin ta yadda akai ta fara hawa takalmin taya a TikTok.

Matashiyar nan Hajara Umar Faruk ta bayyana yadda ta koyi hawa Takalmin Taya.

Advertising


Hajara wadda bidiyoyin tseranta suka karade dandalin TikTok, ta ce tun asali ta taso da sha’awar hawa Takalmin Tayar.


A wannan makon filin Taurarin TikTok ya karbi bakuncinta, da kuma mai koya mata wato Malam Hassan Rano kamar yadda zaku gani.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button