Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Hankalin yan tiktok ya tashi bayan wata dattijuwa tayi video tsirara rikicin Saifan Me kyau da yan Daudu.

Hankalin yan tiktok ya tashi bayan wata dattijuwa tayi video tsirara rikicin Saifan Me kyau da yan Daudu.

Advertising

A stinnan wata rigima ta kaure tsakanin wannan fitacciyar yar tiktok din da ake kira da Saifan me kyau da daukacin yan daudun dake kan manhajar tiktok

inda Saifan don tai musu diban albarka game da tsine musu albarka.

Sai dai fa kan kace kwabo yan Daudun da wasu mazan TikTok suka ringa fitowa suna maida mata martani kala kala wanda zakuyi mamakin yawan wayanda suka dinga yi mata raddi.

Advertising

Wasu an san yan daudun ne suna alfahari da daudun wasu ma ba’asan yan daudun bane sai da suka fito suna martani ga Saifan din.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button