Labaran Kannywood

Turkashi wani video Nafisat Abduljabbar yaga magana a kafar sada zumunta.

Jaruma Nafisat Abdullahi Taja Abun Magana a wata Sabuwar Bidiyon Cashewar ta da ta saki.

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Nafisa Abdullahi wacce ta jima tana fitowa a cikin fina finai wanda a yanzu haka take cikin fim din labarina.

Nafisa tayi wata wallafa a shafin ta na TikTok na wani video data wallafa tana wata rawa da ake muguda duwawu.

Wannan Bidiyon yasa an samu matsala da dama a wajen jarumar hakan yasa mutane suke Allah wadai da irin abubuwan da take wallafa a kafar sada zumunta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button