Labaran Kannywood
Wasu zafafan hotunan kafin Aure na Sadiya Haruna da Al’meen G Fresh suka saki.
wasu zafafan hotunan Sadiya Haruna da Al’meen G Fresh na kafin Aure sun tada kura a kafar sada zumunta.
Advertising
Da yawan mutane since ba Aure zasiba wasu kuma since da gaske Aure zasi.
amma wasu sunce wannan ba sabon abu bane wajen yan Kannywood saboda sun saba yin irin haka a matsayin tallah.
Advertising
Advertising