Labarai
Jarumi Adam A Zango ya yiwa Aminu J Town abinda ya baiwa mutane mamaki
Jarumi Adam A Zango ya yiwa Aminu J Town abinda ya baiwa mutane mamaki
A Kwananan Ne Ake Tattauna Batun Kan Maganar Wakar Zagin Da J town Yayiwa Shugaban Kasar Nijar Bazoum Inda Yan Kasar Suka Bukaci Da A Hukuntashi.
Advertising
Saide Kamar Yadda aka Bayyana Mawaki Yana Yin Wakoki Tare Da Zagi Inda Haka Yayi Sanadiyyar Mutane Suka Fara Yin Caa Akansa.
A Yayin Da Ake Wannan Batun Ne Sai Wani Bidiyan Wakar Da Yake Rugumar Wata Budurwa Da Aka Bayyana Da Sambisa Ce Yayi Yawa A Kafar Sadarwa Ta Zaman Inda Shi Ma Mawakin Adam A Zango Ya Wallafa Screen Short Na Yayin Da Yake Rugumeta
Wannan Wallafa Da Adam A Zango Yayi Wasu Sun Soki J Town Inda Wasu Kuma Ke Ganin Kaifin Adam A Zango Kamar Yadda Ya Wallafa A Shafin Sa Na Facebook.
Advertising
Advertising