Advertising
Advertising
Labarai

Kotu ta sake dage shari’ar makashin Haneefa zuwa wani lokaci.

Kotun da ke da alhakin Shari’a Abdulmalik makashin Haneefa da Sauran abokanan aikin nasa ta sake dage shari’ar tasu zuwa wani lokaci.

Advertising

A yaus muna 2 ga watan Fabrairu shekara ta 2022 aka sake zaman Sharif Abdulmalik makashin Haneefa da mutanan da suka bashi gudun mawa.

Wannan shine zama na biyu da kotu tayi da wanda ake zargi da aikata wannan mumunan aiki. Amma a halin yanzu kotun ta sake dage shari’ar zuwa 9 ga wannan wata da muke ciki.

wannan shine Bidiyon fitowar su daga daga karar da akai.

Advertising
https://www.instagram.com/tv/CZeKTZlFF4N/?utm_medium=copy_link

Mungode da bibiyar mu, ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button