Labarai

Innalillahi Yanzun Nan Malam Ya Tona Asirin Sayyada Amina Mai Taba Jikin Matan Mutane.

Yanzun Nan Malam Ya Tona Asirin Sayyada Amina Mai Taba Jikin Matan Mutane da yan mata da sunan zata fidda musu Aljannu.

Dr Abdullah Gadon kaya ya yi jan hankali kan wannan mata da take dulmiyar da mutane marasa ishahsen ilimin addini da sunan zata temaka musu wajen cire musu aljanu da kuma matan da basu samun haihuwa.

Malamin yamata fata tafa ya kuma nusar da masu zuwa gurunta dasu dena bahaka musulunci ya tabadar ba idan mutun yana cikin damuwa ko kuma yana da aljanu kaman yadda zaku ji cikin wannan Bidiyon.

Ga Bidiyon matar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button