Labarai
Turkashi: Yadda wani barawo ya rasa ransa bayan yaje sata a wani gida.
Barawo ya mutu Bayan Ya Makale A Karfen Shokin Na Wani Gida A Jihar kebbi dake Nigeria.
Advertising
“Wani mashahurin matashin Barawo, da ya addabi al’umma dubunsa tacika, a karshe dai ta shekawa lahirane.”
Babban Wakilin jaridar “ALFIJIR HAUSA” yayi tataki izuwa wannan unguwar da al’amarin ya faru a domin ganema idonsa abinda ya wakana da wannan barawo.
Wakilin ya dakko rahoton barawon inda ya shaida faruwar abun kamar haka! Barawon yaje satar mashin mai kafa biyu inda a yayin haurawar sa ya makale a wayar tsarongida wato wayar shokin Har ya sheka Lahira a Unguwar Sambisa dake karamar hukumar Bunza jihar Kebbi.
Wannan barawo an bayyana cewa dama ya addabi unguwar da sata kaman yadda sukace.
Advertising
Advertising
Kaitsaye daga inda akayi shagalin bikin buda sabuwar kungiyar kannywood ta 13×13 đŸ˜˜kalli yadda jaruman kannywood Ke tikar rawa
https://youtu.be/nituNBVdxqA