Labaran Kannywood
An kai jarumar masana’antar kannywood Hafsat Idris dakin Mijin ta Mukhtar Alhassan
An kai jarumar masana'antar kannywood Hafsat Idris dakin Mijin ta Mukhtar Alhassan
A ranar Juma’a ne 11/3/2022 aka kai jarumar masana’antar kannywood Hafsat Idris dakin Mijin ta kamar yadda jarumar ta wallafa a shafin ta na sada zumunta.
Idan bazaku manta ba a satin da ya gabata ne aka daura auren jaruma Hafsat Idris da wani matashi mai suna Mukhtar Alhassan.
Kamar yadda jaruma Hafsat Idris ta wallafa a shafin ta na sada zumunta instagram kamar haka.
“Alhamdulillahi“.
Nan take jama’a suka fara mata fatan alkairi tare da fatan Allah ya basu zaman lafiya da Mijin ta.