Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Amarya da za’a sha bikinta nan gaba a Kannywood Rukayya cikin fim din labarina.

Masana’ntar Kannywood na shiri sake shan biki nan bada jimawa ba na wasu jarumai a Masana’antar.

Advertising

Ashekara 2022 Masana’antar Kannywood ta kama da wuta wajen Aure-Aure da ake gudanar wa a masana’antar wanda jarumai keyi.

Bukukuwan da aka gudanar a wannan shekara sun hada da Hafsat Idris, Aisha Aliyu Tsamiya, Abubakar Bashir mai Shadda da Hassna Muhammad.

To haka ma wannan karon wasu jarumai guda biyu zasu angwance Teema Yola wadda aka fi sani da Rukayya cikin fim din Labarina da angonta Anas Magu.

Advertising

Mungode da bibiyar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu dan samun labarai

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button