Labaran Kannywood
Bana yadda a sani a wajen da zai zubar da mutunci na a cikin fina finai jarumin kannywood.
Fitaccen jarumin Kannywood Isa Bello Ja wanda aka fi sani da Dattijon arziki ya ce duk da ya san shirin fim yake yi amma ba ya yin role din da ya san zai zubar masa da mutunci.
Advertising
Ya bayyana hakan ne a wata zantawa da BBC Hausa ta yi da shi a wani shirinta na Daga Bakin Mai Ita wanda ta ke tattaunawa da manyan jarumai da sanannun mutane.
Kaman yadda zakuji cikin wannan bidiyo da suka fitar dake kasan wannan rubutun.
Advertising
Advertising