Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanzu yanzu muke samun labarain kama Mawakin da yace yan fim basa zaman Aure ya kuma nuna su hadiza gabon da da sauran jarumai.

Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a wannan shaf namu mai albarka.

Advertising

Yanzu yanzu muke samun labarain kama Mawakin da yace yan fim basa zaman Aure ya kuma nuna su hadiza gabon da da sauran jarumai.

Ba A Yi Wa Mawakin Da ‘Yan Fim Suka Saka Aka Kama Adalci Ba, Domin Gaskiya Ya Fada A Wakarsa Cewa Mafi Yawan ‘Yan Fim Mata Ba Sa Iya Zaman Aure

Zan iya lissafo ‘yan mata ‘yan fim sama da guda talatin wadanda suka kashe auransu ko suka kasa zaman aure, amma abu ne mai wahala na iya lissafa mata biyar ‘yan fim wadanda suka yi aure suka zauna dakin mazajensu shekaru da yawa.

Advertising

Ko ‘yan fim din ai sun san gaskiya mawakin ya fada musu. Gwara su je su yi aure su daina gagaramba da yawon ta zubar suna lalata tarbiyar al’umma.

Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai da suka shafi Masana’antar Kannywood.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button