Advertising
Advertising
Labarai

Wata budurwa ta bayyana yadda kawarta tazuba mata guba domin ta lalata mata kafa- Ta bayyana cikin wannan Bidiyon.

Wata budurwa ta bayyana yadda kawarta tazuba mata guba domin ta lalata mata kafa, Budurwar tayi bayani cikin wani bidiyo data wallafa.

Advertising

Cikin wani bidiyo da ta dauka ita matar wacce aka bayyana sunanta mhizfavy30 akan manhajar TikTok, ta yi cikakken bayanin irin wahalar da ta sha tare da gargadin mutane da su yi hattara da mugayen abokari na karya.

Budirwa ta bayyana ta yanda abun ya fara ta wani ciwon kafa wanda tayi amfani da magunguna da bata san adadin su ba, Haka zalika duk da haka baibar ba ciwon dai karuwa da yay.

Haka kuma tace taje neman magani gurare da dama don ai mata magani amma qbin yaci tura, Daga karshe ma cewa akai bazata sake tafiya da wannan kafar ba kuma za a kulleta kan kujera.

Advertising

Begenta ya sake kunno kai bayan ta hadu da wani mai magani wanda ya warkar da ita gaba daya. A cewarta, sun gano cewa kawarta ce ta sanya mata guba, kuma mai maganin ya yi mata allura a kafarta domin kada gubar ta kara yaduwa.

Budirwa wadda ta bayyana yadda lamarin ya faru tun daga farkon zamun lafiyar ta da kuma irin wahal halun data sha a game da kafar, hatta zuwa wajen masu magani sai da ta nuna, Haka kuma ta nuna yadda take ammfani da kafarta wajen tafiya.

Kalli bidiyo dake kasa.

https://www.instagram.com/tv/Cij3Ff9omIh/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button