Allahu Akbar Tarin al’umma da suka halacci jana’izar yakubu kafi gwamman.
Allahu Akbar Tarin al’umma da suka halacci jana’izar yakubu kafi gwamman na cikin fim din kwana Chasa’in wanda Arewa24 ke haskaka
Innalillahi Wa’innailaihi raji’un, Mun sami labarin rasuwar Alh. Umar Bankaura (kafi gwamna) cikinn fim fin labarina daga wajen jarumi Kannywood falalu a dorayi.
Ya rubuta kaman haka: Innalillahi Wa’innailaihi raji’un, Allah yai maka rahma Baba Umar
Umar Yahaya Mununfashi na daya daga cikin Iyaye Jarumai da suke bada muhimmiyar gudunmawa a Masana’antar Kannywood. Tun daga Stage Drama zuwa Television har Home Video (Kannywood) Sannan Babban Ma’aikaci ne A Nigerian Customs Service.
An gudanar da yimasa jana’iza kaman yadda addinin musulunci ya tanadar tare da tarin jaruman Kannywood da kuma masu ruwa da tsaki a harkar.
Allah Yai masa gafara ya bawa iyaye da iyalai da Yan uwa hakurin rashinsa. Idan mutuwar tazo Allah kasa mu cika da imani.
Amin.