Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Gwamna a Fim din kwana Chasa’in yayiwa matarsa kirari A ranar da yake ciki shekara 30 da Aure.

Fitacce dan wasan kwaikwayo a fim din Hausa Na Kannywood yayi kirari ga matarsa a lokacin da suka shekara 30 da yin Aure.

Advertising

Sani Mu’azu wanda ake kira da bawa mai kada A shirn Fim din kwana Chasa’in wanda Arewa24 ke haskawa, Ya cika shekaru 30 da yin Aure tare da matarsa mai suna Ladi Mu’azu.

Bawa mai kada ya wallafa haka a shafin sa na sada zumunta na facebook inda ya bayyana hotunan sa dana yaransa guda Uku maza biyu mace daya.

Haka zalika yayi wasu kalamai masu rasta zuciya ga matar tasa cikin harshen turanci.

Advertising

‘All eyes on me’, she’ll say in this pictures. But this lovely lady, Ladi Muazu gave it all for 30 years to make this home super great and lovely. The journey (made in Jos) was not easy at all, yet against the twists and turns, we give all praises to Allah SWT, for we are

Welding stronger and better as a formidable family.

Peeps, today is our 30th wedding anniversary.

Please join me in thanking God for a good run. And in congratulating my awesome wife, Ladi Mu’azu, for investing 30 years of her life in my home project.

Tow boys and a girl are part of the standing blocks we have

Happily put in place.

We pray for Allah’s mercy and guidance to keep radiating love and happiness in our home and live well with family and friends.

And for reassembling again in Jannat Firdausi.

Ameen.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button