Labarai
Video wani mutun da bashi da hannu ko kafa amma babu aikin da baya yi.
Yanzu yanzu muke samun Bidiyon wani mutun dan kasar kasar tanzaniya mai suna arusha wanda baya dauke da hannu da kafa amma babu aikin da baya yi.
Advertising
Duk da yanayin dayake ciki na rashin hannaye da kuma kafafu amma hakan bai zamo mishi wani abun bakin ciki ba.
Kamar yadda zaku gani a bidiyon da zamu kawo muku,Duk wani abu da mutum mai cikakkiyar lafiya yake yi shima yanayi,don kuwa wasu abubuwan dayake yi ko masu lafiyar ba kowa ne zai iya yi ba.
mutumin ya kasance yana wasu abubuwa da dama na ban mamaki.
Advertising
Wasan Kwallon Kafa
Hakar kasa
Tsalle
Zane-zane na manyan gidajen AlfarmaSaduwa da iyalinshi kuma ya gamsar dasu.
Advertising