Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wani bidiyo da maryam Yahaya take rungume wani saurayi ya tada kura a kafar sada zumunta.

Wani bidiyo da maryam Yahaya take rungume wani saurayi ya tada kura a kafar sada zumunta

Advertising

Acikin wani bidiyo anganta tare da wani namiji suna wasa suna dariya kuma ana daukar su a hota daga gani kasan Akwai alamun soyayya a tsakanin domin yadda sukewa juna kallo da anishiwa cikin fara’a.

Ana zargin cin amana daga wajen jarumar yadda take yiwa wannan saurayin haka takewa saurayinta wanda duk duniya ta santa dashi wayo jarumi shamsu dan iya kowa yasan suna soyayya da juna amma kuma ga wani ya bullo.

Daman ance duk wanda zai yi soyayya da yar film yofa yasan dawa zai yi domin su kawai kudi sukafi bukata akan komai babbar kulawar da zaka basu itace kudi.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button