Labaran Kannywood

LABARINA SEASON 6 EPISODE 2………..

Shirin Fim din labarina shiri ne da yake zuwa muku a tashar Arewa24 da kuma manhajar YouTube ta saira movie.

Yau juma’a zaku kalli shirin Labarina season 6 episode 2 wanda a wannan sati za’a samu zazzafar chakwakiya na samun sakon Mahmud a wayar sumayya bayan kuma ya jima da rasuwa.

Tabbas yan kallo sun shiga rudanin wannan lamari inda da yawan su suke ta tunanin ya haka zata faru bayan kuma mutumin nan da ake magana ya mutu.

hakika wannan salo da aka zo dashi shine kadai zai saka Fim din ya kara fadada kasancewar a yanzu fim din ma zai fara.

Zaku iya kallon na wannan satin ma Anan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button