Advertising
Advertising
Labarai

Dr, Muhammad Sani Umar Musa yayi zazzafar huduba akan mutumin daya yiwa Hanifa kisan gilla

Dr, Muhammad Sani Umar Musa yayi zazzafar huduba akan mutumin daya yiwa Hanifa kisan gilla

Malamai sun fara huduba akan mutumin da ya kashe Hanifa wanda a yanzu haka malamin addinin musulinci Dr, Muhammad Sani Umar musa ya yi huduba game da kisan gillar da aka yiwa Hanifa.

Advertising

Wani salo na munafinci da mutumin wanda ya kashe Hanifa ya yi bayan ya sace ta da kwana biyu, a cikin hudubar malamin ya fara da cewa.

Mai kaikasahhiyar zuciya wanda zuciyar sa bata san rahama ba ya sace wata yarin da bataji bata gani ba.

Daga bisani malamin ya yi kira ga gwamnati da ta rika zartar da hukunci ga masu laifi, sannan kuma malamin ya zargi gwamnati akan kin zartar da hukunci ga masu aikata laifi ta yadda koda a zartar da hukuncin bama zaka san wani irin hukunci aka zartar ba.

Advertising

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji hudubar da malamin ya gudanar akan mutumin da ya kashe Hanifa.

Sannan kuna zaku ga yadda aka sake zantawa da mahaifin Hanifa a karo na biyu.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button